An sanar da sakamakon gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na hudu a kasar Indonesia tare da karrama wadanda suka yi fice a wani biki.
Lambar Labari: 3492671 Ranar Watsawa : 2025/02/02
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Indonesia ta gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na hudu.
Lambar Labari: 3492563 Ranar Watsawa : 2025/01/14
Tehran (IQNA) Babbar tulluwa ta masallacin cibiyar Musulunci ta birnin Jakarta, babban birnin Indonesiya, ta rufta a jiya sakamakon wata mummunar gobara.
Lambar Labari: 3488041 Ranar Watsawa : 2022/10/20
Tehran (IQNA) Masu fasahar gine-gine sun gina masallaci ta hanyar fasaha ta musamman inda suka yi gininsa da salo na gidan kudan zuma.
Lambar Labari: 3486777 Ranar Watsawa : 2022/01/03
Tehran (IQNA) Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani ne da ya yi suna a kasar Indonesia .
Lambar Labari: 3486325 Ranar Watsawa : 2021/09/19
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya bukaci da a kai daukin gaggawa ga wadanda girgizar kasa ta rutsa da sua kasar Indonesia .
Lambar Labari: 3485565 Ranar Watsawa : 2021/01/18
Tehran (IQNA) masallacin Agung Sudirman a tsibirin Bali yana daga cikin masallatai mafi kyau a kyau a kasar Indonesia .
Lambar Labari: 3485537 Ranar Watsawa : 2021/01/09
Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo da ke nuna yara a makaranta a kasar Senegal suna karatun kur’ani na bai daya da salon kira’ar Sheikh Mahmud Khalil Husari.
Lambar Labari: 3485464 Ranar Watsawa : 2020/12/16
Tehran (IQNA) kasar Indonesia na da yanayi mai kyau da kan jan hankulan masu yawon bude ido daga kasashen duniya. A yankin Malang da ke cikin gundumar Jawa, akwai wani masallaci mai ban sha'awa mai suna Tiban, wanda masu yawon bue na ziyartar wurin.
Lambar Labari: 3485361 Ranar Watsawa : 2020/11/12